Hakika wannan mutun Mai wayo ne yadda ya nuna cewa shi Dan Sanda ne don ya saci machine,Amman anriga anriga ankamashi yayinda yakeso Yasaci Motorcycle.
Shi wannan barawon ankamashi ah Ogun park Amman yana hannun Yan Sanda ah kulle,wannan barawon yanada basira ta yadda yadda kamanni da yanda Sanda.
Waima wata abun mamaki yace shi senior Officer ne yadda yadda dama Amman tunda Dubu tacika sai aka kamashi.
Labaran Hausa.
0 Comments