Ticker

Yan Arewa Sunce Bazasuyi Shuru Bah



Abunda yake wakana shine Yan Arewa Sunce Bazasuyi Shuru Bah saboda Kashe kashen daakeyi ya Isa haka.

Northern Lives Matter wannan matsalolin Arewa yakamata aduba saboda Yan Boko Haram da Yan bindiga sun isha waje je da yawa ah baayin Arewacin Nigeria.

Muna Kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari daya duba ya agazama Yan Arewa ah wannan matsalolin dayake damun barewacin Nigeria.

Yadda zaku lura akwai wajajen dayawa kanaso kaje Amman badama sabida wain nan azzaluman mutanen,acikin kwanakin nan idan aka lura mutanen da aka kashe Allah kadai yasan adadinsu.

Jamaa muna bukatan da kucigaba da Hakuri sannan mudinga jawo hankalin mutane dasukai kukansu wajen Shuwagaban dinmu dasu juyo Arewain Nigeria dasu duba lamarin.

Labaran Hausa

Post a Comment

0 Comments