Ticker

6/recent/ticker-posts

Karatu Da Aiki Wainnan Sune Wajibi A Rayuwar Mutum.



Karatu da aiki Wainnan Sune farkon abunda a Rayuwar Dan Adam yayi su,kaman idan kuma lura tun Sanda aka haifeka farkon abunda zaka fara shine koyon Abu wannan kuma shi muke Kira da Karatu.

Za aita tafiya bayan kagama koyan dabio a gidanku wajen mahaifiya da Mahaifi da Yayyi,sannan sai afara saka ka makarantu na Zamani Dana Addini.

Ita kanta karatun hawa hawa ne akwai tafiye tafiye da juriya kan ayi,amnan idan anyi aiko zaaji Dadi.

Shikuma Aiki wato shike zuwa nabiyu sabida idan bashi Mutum bai cika Mutum bah,idanka lura wainda basuda aikinyi dayawa basuyi karatu bah,duk da akwai ayyukan da basaikayi amfani da kwali bah amman duk dai iya rintsi harkagama Jamiah, college, ko secondary to da wannan kwalin Mutum kan iya Neman aiki dasu kuma yasamu.

Kuma Sanaoi nada Dadi sabida inbashi har iyayeka da suka sakaka a makarantu bazasu iya biya bah,kaga koh saika kama karatunka da aikinka hannu bibbiyu.

Dayawa munaso mukara fakadar da mutane kacewa adinga yin karatun Addini kodin gobe kiyama sannan Shima ayi na boko kodan koran jahilci yayin sanar arka.

Post a Comment

0 Comments