Ticker

6/recent/ticker-posts

Dole Makarantu Su Bada Space Wajen Karatu Idan Aka Dawo.


Kaman yadda ake zaton zaa koma makaranta nanda Dan wasu kwanaki,kaman yadda mukaji duk wani tsari na yadda zaayi karatu da kayan auyuka idan ankoma anriga ankai komai majalisa.

Kuma a tsarin daake so abi shine duk Makarantan daaka koma saisun tabbatar da dalibai suna bada gap ko space yayin karatu ko wani muamala agaresu.

Kaman misalin dalibai,malamai,da ma aikata zaa dauki gaggawan dubawa har indai ansami mara lafiya.

Gwamnati tabada daman duk wani jaha wacce zata bude makaratu da sai sunrike kayayyakin aikinda Shugaban Kasa yabada.

Sannan gwamnati tana bukatan karo malamai saboda karatun da baa samu bah tsawon kusan shekara na cutan data addabi duniya baki daya.

Gwamnati tabada abubuwan da wajibi ne da makarantu yakamata su dinga yin amfani dashi idan ankoma sune kaman haka : Sabulu da bokiti sannan sai antarbatan da akwai ruwa Mai gudana sosai sannan adinga biyan Albashi da wuri don malamai suji dadin karantarwa.





Post a Comment

0 Comments