Ticker

6/recent/ticker-posts

Barayin Dake Amfani Da Magani Wajen Kwatan Babur Ankamasu.



Wainnan bariyin andade ana kamasu,sukanyi amfani da magani (Kayan Shaya Shaye) don su kwace babur.

Su Wainnan barayin kaman haka (Ibrahim,Shuaibu,Jamilu,Ahmadu) yayinda ake tambayensu sunce sun saci Machine takai misalin 150 kuma wannan harkan sata ko kwace kimanin shekaru uku.

Kuma sunce aduk lokacinda sukaje Satan Babur suna amfani da Hodan iblis kuma sukan hurata a iska ne yayinda shi Wanda zasu amsan ma abun zata rufe Mai ido sannan sai su sace kuma ma a yanxun akwai babur kusa 21 wainda suke kasa.

Su Wainnan barayin antabayesu suntabayin sana a sunce ada su manoma ne Amman sunga kaman Bata kawo kudi sosai ne shiyasa suka kama wannan hanyan.

Kuma ta yadda suke Fadi wannan harkan andade anayi kuma Indai samun kudi ne to harkan nan bawanda yakaishi,kuma bayan sun saida suna samun kaman dubu 30 zuwa dubu 50 kuma duk kudin dasuke samu awajen Yan Mata da shaye shaye yake karewa.

Suna kara cewa su abun nakara damunsu saikanada kudi wasu matan zasuyi magana dakai,duk kudin dasuke samu suna amfani dasu ne wajen daukan irin matan nan,su siya Wayoyi  don suji dadin rayuwarsu.

Amman kaji wata magana daga baya suna nadaman yin wannan harkan,sai yanxun suka gane harkan bamai kyau bane,kuma Basu taba zatan haka harkan zata kare musu bah.



Post a Comment

0 Comments