Ticker

6/recent/ticker-posts

Bayanin wani matashi akan yadda Yan Arewa dasukaki Kai musu abinci.



 Bayanin wani matashi akan yadda Yan Arewa dasukaki Kai musu abinci.


Kaman yadda matashin take bayani wato a

Yan kudu sunan suna cin ubansu akan wahalar abinci,yasami missed call yakai hamsin (50) na customers nashi akan suna bukatan abinci inda yace albasa bata wuce 13k Amman yanxun sai kanada 50k zaa siyarma.


Kaman yadda mukasami labari yadda tumatir guda uku (3) naira dari uku (300) duk Daya naira dari ne (100) haka suke siyarwa.


Wasu daga can sunfito sunyi magana akan cewa abinda yasa Yan Arewa ke tsoran kaimusu abinci shine daga baya Kona musu kaya zasu dinga yi da kashesu.

Post a Comment

0 Comments