Yadda kaji abun gaskiya da mamaki yadda aka turomata N229 million ta mayar,damuka lura a gaskiya matannan tanada Zuciya Mai kyau.
Idan kaji yadda jamaa kecewa inda sune bazai mayar bah,want kuma inda shine sai yaci want abu,maganganu daban daban.
Wai shin Koda kaci kudin nakane,shin Koda ma kace zaka ci ai sunfi karfin ci,kuma Kai kanka kasan masu kudin bazasu barmaba.
Yakamata jamaa adinga koyi da irin wannan halin bawai kawai anturo karike bah wani sain mistake ne.
Wannan mutumin na hoton shine Mai kudin,Yaji dadin abunda tayimai kuma kinsan dole yayi Mata wani Abu.
0 Comments