Ticker

6/recent/ticker-posts

2023 Election Akwai Rikici


Idan kaduba shekaru baya a mulkin jonathan kungiyar APC sunce PDP bazasu iyabah haka aka tafi akayi Hakuri suka gama mulki har saida daga zabe na sati 6 tainda APC committee ke cewa diddai balai sai sunsauka.

Yanxun kuma APC sun karbi mulkin,kwana biyun nan Yan Arewacin Nigeria sunfito suna cewa BUHARI yakasa kozayyi signing ne yabama JONATHAN tunda sunga yafi BUHARI kokari.

Inda gaskiya Nigeria da matsala komai yayi wahala inda ada ne kaya,Abinci,motoci,mashina da Sauransu basuda tsada Amman yanxun Kai basai anfada ma ba komai tsada aikinyi ma samunshi wani aiki ne.

Munlura cewa akasar nan masu kudi kansu suka sani ba Alummah bah,inda sunsan da mutanen gari bazaa taba barin masu takaddu basuda aikinyi want kuma Taya ma zayyi karatun Wanda kona Abinci babu agidansu.

Didda de munsan akwai Gomnoni wainda suna iya kokarinsu kuma suna lura da duk abunda yake tafiya kaga wannan sai dai godiya da kaya rokon Allah da yakawo karshen matsalolin kasan nan.

Ga kuma matsalan kashe kashe sai kuma wannan muce mene Wanda tinkafin yayi worse yakamata ace angama dashi,inda kwanaki akwai lokacinda Shugaban sojojin Nigeria yace a Taya su murna sunkashe Yan Boko Haram guda 50 saiga washagarin ankashe sojijin kusan 100.

Toh mucigabah da Hakuri sannan zabe nagaba sai katsaya ka duba wanene zai kawo muna cigaba da saukake kaya akasarmu saika zabe shi karka want lura da wata yarda kaman yadda mukayi abaya.

Post a Comment

0 Comments