Mutane Biyar da suka fi kowa cin jamb a wannan shekarata 2020 .
Amman kafinnan yakmata kasan wani Abu jamb tayi cut off din mark yadda zaa shiga jamioi da collage ah wannan shekara sunfadi cewa 160 shine adadin yadda zaa shiga jamioi.
Kuma akwai wasu shirya shiryen dasuke so suyi a exam na gaba kusan mutane sunfi kowa ci awannan jarabawan Amman duk da haka bawanda ya wuce 370.
Wainnan mutanen sune kaman haka
1: Nwobi Okwuchukwu David –
Wannan shine Wanda yasami score 363 Dan garin Anambra ne.
2: Ojuba Mezisashe Shalom – 359
3:Elikwu, Victor Chukwuemeka – 359
Wainnan sune kaman haka sunsami score 359 Dan garin Delta ne sanna sai 359 Dan garin Edo.
4:Adebola Oluwatobi Paul
Wannan shine na Hudu Wanda yanada score 358 Amman Dan garin Ekiti ne
Wannan shine na Hudu Wanda yanada score 358 Amman Dan garin Ekiti ne
5:Gboyega Oluwatobiloba Enoch – 356
Wannan shine na Biyar Wanda yanada score 356 Amman Dan garin Ekiti ne.
0 Comments