Ticker

6/recent/ticker-posts

Bobrisky Dan Daudu Maikama Da Mace Yafito Ah Matsayin Shi Namiji



Wato Bobrisky shaharan Dan Daudu Wanda aka sani ah Nigeria yayi Shigan mazanshi yayin birthday din babanshi.

Wannan dan daudun yayi Magana akan cewa ya mutane suka ganshi ah matsayinsa Namiji inda wasu suke cewa abun mamaki NE.

Wasu ma da Farko cewa suke ba namiji bane saida yanxun ya nuna kanshi ah matsayinsa namijin ah yayin murnan haihuwan babanshi.

Yayi Magana ah fakan yada labaransa inda yake cewa duk mutane su gama bakin magana akashi yana nan yana gani kuma samarin su da yan matansu nanan suna rokanshi.

Toh jamaa zamani dai yacanza kaji Dan daudu Mai shigan Mata ma nada baki dazaidinga gayama mutane wani Magana toh mu dai Allah ya wadarai da wannan Rayuwar NASA.

Post a Comment

0 Comments