Ticker

6/recent/ticker-posts

Kuna Ina challenge: Dan Zaria nafarko da akasa challenge video dinshi a Arewa24



Mawakin farko a Zaria da Arewa24 tasa challenge dinshi yau 12/06/2020 na Kuna ina challenge Wanda Nomiss Gee yasa gasar. Shidai wannan mawakin me suna SIXE2 yakasance babban mawakine a zariya Wanda yayi fice ta wakokinsa na Rap da R&B. Yanada dumbin masoya a arewa. Munsamu mun tattauna da mawakin Amma bamu ruga mun gamaba don musanar daku Akai yadda yaji da wannan cigaba da yasamu.



SIXE2 anamai lakabi da SBSK maana sabon sarki ko ince sabon sarkin mawakan arewa. Wannan challenge din yayitane a watannin bayanan taja hankalin Mutane sosai a social media musamman Instagram ansaka video din da audio har Mutane da dama suke mamakin irin wannan talent din daga wajen Dan arewa.

Zuwa Nan bada jimawa zamu kawo muku labari akan wannan mawakin sosai da Kuma tarihinsa don ya aje record din da zaa Dade Ana alfari dashi a Zaria. Ga link din wakar kuyi downloading ga Wanda basuji wakarba. Sixe2 Kuma yakasance cikin yara masu tashe a Zaria Wanda suke ma kansu lakaqi da yaran jushi




Click here to download the challenge song
Kuna Ina


I also recommend you to download this song

Kallo




Thank you for reading




Post a Comment

0 Comments