Ticker

6/recent/ticker-posts

Garabasa Ta Samu Anba Beelalgy Ado Gaya Aiki Ah Ammasco International Limited.


Wannan lallai abun alfahari ne ga Beelalgy da masoyanshi,abunda yafaru kwana biyu kafin wannan kamun da Yan sanda (Police) sukayi Mai akan sa kayan Yan Sanda (Police).

Kwana biyu da suka wuce Beelalgy yana watsa hotunanshi masu Kyau ah account dinshi ta koina kawai wasu sukafara yada tsofaffin hotunanshi suna cemai Dan talaka,Dan karya da Sauransu Wanda lokacin yakasa fitowa yayi bayani akan abun.



Amman dai abokanshi sun Mai Babban taimako wajen fakadar da alummah wannan ba abun yi bane kawai sai jiya 11 - June - 2020 anturomai ma aikata wato Yan Sanda (Police) sunzo kamashi akan yasaka kayansu yayi hotuna.

Amman ah lokacin sunyi Mai video Wanda hakan yana nunawa cin mutunci akeso ayi Mai ba gaskiya akeso afada Mai ba Wanda hakan lokacin yakawo mutane na Magana akan bai kamata akamashi bah ga Yan Boko Haram can day Yan bindiga aje ah nuna musu karfi ba Yaro zaazo akama bah.

Sai yau 12 - June -2020 mukejin wani labari Mai Dadi Kamfanin Ammasco International Limited sun bashi Aiki wato Allah Mai iko ne bayan cin mutunci saiga Alheri yazo.

Allah yakiya ye nagaba Ameen.

Labaran Hausa.

Post a Comment

0 Comments