Kafin kayi applying Wainnan sune mahimman abubuwan dazaka duba ko zaka tanaza kafin kayi:
Duk wanda yake da damanyin Applying Din power na shekara 2020/2023 na Zango na Uku,Wanda zaafara ranar Friday 26th June 2020.
A Matsayinka namai Shirin applying na Zango na Uku zaka iya ziyartansu zuwa shafinsu na yanar gizo nanda kwanaki masu zuwa,sannan duk wata kayayyaki da ake Bukata na N Power zamu fadesu.
Munyi wannan nazari ne domin mu fakadar da alummah kuma muataimakesu kada asami wata matsala wajen applying.
Wannan Karan ko kagama makatanta ko baka gamabah zaka iya saka wa sannan masu kwalin karatu Ana bukatan kaman haka Polytechnic, University,College sannan wainda basu kammala karatu bah Ana bukatan SSCE.
Sannan kaman misalin wainda keda degree zaa iya koya musu harkan teaching,kiwon lafiya,Kiwo,Noma da Sauransu Amman koya musu zaadinga yi.
Sannan kaman misalin masu SSCE zaa koya musu kaman wajen building, welding,da Sauransu.
Yawwa muna fatan jamaa sunfahimta da abunda mukai musu bayani yawwa nanne zaka natsu daka duba abubuwan Daake Bukata wajen Applying din N Power.
Da Farko saika kai misalin shekara 18 - 35 zaka iya yi.
1: Duka Sunanka (Sunan Uba ne a Farko)
2: Email
3: Password
4: Yanayin Kwalinka (B.SC,HND,NCE,ND,SSCE)
5: NYSC Certificate idan kagama
6: Ranar Haihuwanka (Wanda kayi BVN number dashi)
7: BVN number
8: No Wayanka
9: Number din Banki dinka
10: Sunan Account din bankin ka
11: Wata Jaha aka haifeka (State)
12: Address din gidanku
13: Local Government dinku
14: jaharka
Wainnan sune abunda ake Bukata sai a lura dakyau.Sannan bakowani kwali zaka yi amfani dashi bashi wainnan sune kaman haka (SSCE,ND,NCE,HND,BSC) sunyi bayani cewa duk wanda yasan yana Aiki awata kungiya konkuma aiki gwamnati kada yayi apply don anyi wannan Daman ne don marasa aikinyi.
0 Comments