Ticker

6/recent/ticker-posts

A Matsayinka Na Dalibi Wata Makaranta Zaka Shiga.



As a Student wato dalibi akwai abubuwa da yawa da zaka lura kafin kayi nufin shiga Makaranta jamiah ko College.

Idan ka lura akwai manya manyan Makarantu masu kyau saika lura wacce ce tafi abun yabo abakin mutane,sannan wanne ne tafi yayen dalibai masu kyau duk shekara.

Dayawa wasu kawai sukan shiga Makaranta batara da sunyi nazari bah,bawai shiga Institution direct bane akwai abubuwa da saika yi bincike kan kashiga kaman haka: Misalin meye Rule and Regulations na makarantar,meye kaidoji na makarantan,meye course din dasuke yi da Sauransu.

Sannan idan kashiga fannin biye biye na manta da yawo bashi yakamace kabah,saika duba Makarantan akwai karatu irin tutorial da Sauransu.

Shi fannin ilimi yana bukatan natsuwa sannan kaduba wata kalan Course ne yadace da brain dinka,sannan wata kalan abokai zakayi da dai Sauransu.

Post a Comment

0 Comments