Wato Labarina Series babban Series Wanda a arewacin Nigeria ya karbu harma wasu kasashen waje suna kallo.
Hakika ashirin can baya Presido ya matukan nunama Sumayya soyayya inda har takai zai iya kashe Wanda yasake yatabeta.
Sannan Presido ankamashi Yana hannun Yan sanda Amman kaman yadda Director din Series din wato Aminu Saira yayi posting din wannan hoton inda yake nuna cewa Presido Zai dawo kuma zasu Cigaba da Soyayyan su
0 Comments