Ministry of Humanitarian Affairs an sanar cewa zaa sallami batch din Daaka dauka abaya sannan zaa dauki sababbi.
N Power wannan unguwan wacce government suka bude don tallafa ma samari don susami sanaar yi gawainda basuda aikinyi.
Hakika alummah sunshiga wannan ungiyar dayawa kuma sunji dadin haka,muma muna bah matasa Shawara dasu maza maza suyi register kafin 20 of this month.
Wannan ungiyan Shugaban kasa Muhammadu Buhari shiya kawo Shawara yabude sannan yana diban mutane kusa misalin 100million wainda idan anbasu aikin anciresu daga talauci insha Allah.
0 Comments