Ticker

6/recent/ticker-posts

Yanxun Aka Ce Wannan Shine Sabon Kayan Makaranta Na Yan Nigeria Yakake Gani Ne.



Few fayd mundan abunda yadami kasar munko ince duka duniya baki daya,mun Sami wata matsalar cutan Covid 19 har lokacin aka hana mutane fita ko Ina sai dai zaman gida.

Kun jamaa akwai abun dariya Wai nan anyi Sabon uniform ne yadda students zasu fara saka wa Amman kunsan dai duk karya ne.

Hatma yanxun akwai matsalolin Covid 19 akasa she dayawa Amman muna rokon Allah days kawo karshen wannan cutan.

Kunsan jamaa koma meye sai anyi Raha da tsokana,haka kwanaki muka ga wani video Shima na yara sunsaka kaya ko Ina an Rufe Wai haka zaa dinga zuwa makarantu Indai Coronavirus Bata tafi bah,to shi yanzun nufinsu Teacher din yazayyi shin Shima zai saka Kayan irin nasu ne ko aa,kuma jamaan gari suma haka zasu koma.




Post a Comment

0 Comments