Ticker

6/recent/ticker-posts

Yadda Zaka Burge Masoyiyarka



Hello,

Yadda Zaka Burge Masoyiyarka munada saloli ta yanda zaka burgeta amman saida haquri.

Wainnan bawani manyan saloli bane masu sauki ne indai kasa kanka zaka iya sune kaman haka.

Abunda yasa zaka ga wani yayi yayi Amma baida dama awajen Yan Mata yakamta ks kasance Mai Girma Mata ita ah rayuwan mace tanaso taga Ana Bata Girma don kasan su akwai son Girma.

Sannan sodayawa akwai mazajenda basu iya yinma mace hidima kuma hardai kana tare da Budurwanka kakasance Mai kyauta Koda na bazata ne kadinga Mata zataji Dadi sosai.

Sannan kadinga kulawa da ita kasan ance mace kaman kyauce yazun kasaki saita fashe to kagani hardai kana lura da ita dole kadinga burgeta.


Post a Comment

0 Comments