Yan uwa abokan arziki munada hujjoji akan abunda yasa muka koma sa labarai ko entertainment ah harshen Hausa,abunda muka lura ita site dinmu mumyi tane akan Arewa sannan mutanen dake yawan bamu aiki yan Arewa ne.
Koda yake Mutanen outside country suma Viewing din site dinmu sosai haka yasa google sukayi creating din Google Translate yadda zai koma yaran dakake so idanma baka iya karantawa bah.
Sodayawa mukan sa entertainment din Region dinmu ne kaga wainda kawai zasu gane mai abun ke nufi sai yan Arewan.
Kuma muna godiya da irin support kuke bamu wajen Viewing din site dinmu akai akai.
Muna sanar da jamaa da idan akwai wani taimako dayake ko shawara da zai bamu muna bukatan Comment ko ah tuntibemu ta wannan number din 08102688743 ko 08100970218.
Mungode.
Bayanai.
0 Comments