beelalgy_gaya yarone matashi dayake tashe a Instagram Yana saka hotuna masu ban shaawa a shafinsa harma yake da followers sosai. Hakan yasa Dole mutum ya kasance masu makiya da mahassada. Cikin kwanakin bayan Nan yasaka kayan Yan sanda hakan yakawo wasu daga cikin Yan sanda suka kamashi suna Mai barazanar ya cire hoton da videos din.
Abun ya jawo hankali a arewa sosai ga ra'ayoyin Mutane da dama akai
@ If the energy used by the police towards this young boy was channelled towards all those bandits, kidnappers, rapers and BH our lives would have been safe.
#NorthernLivesMatter
#NorthernLivesMatter
Ga wani abunda yace:
It his fault ikr but atleast they should warn him and what about the person who gave him the uniform! What if go commit suicide cus of this humiliation
Ga raayin wata: Yan iskan banxa!ga wadanda ya kamata su kama basu kama ba!Allah ya sakama
Arewatopmusic Team
0 Comments