Ticker

6/recent/ticker-posts

Malam Nasiru El rufai Yacire Dokan Rufe Hanyoyi Da Border Ta Kaduna.



Gwabnar jahar kaduna malam Nasiru Ahmad El Rufai a Ranar monday yayi bayani cewa da yacire dokan tare hanyoyi.

A misalan kwanaki baya kusan lokacin karamar Sallah Malam Nasiru El rufai yayi bayanin cewa bazai bar wani bako yashigo garinshi inda shida kanshi yayi jarumta ya tare hanyoyi kuma ba wanda yashigo alokacin ah duka satin.

Malam Nasiru El rufai yayi nufin cewa kaduna sunbashi hadin kai wajen biyayya da bin doka.

Magana Daga Bakin Mutane.

Wasu sukan ce wai babu citannan a Nice dayawa cutan ana daukota ne wajen hanyan masu kudi idan sufita kasar ko iyalansu,kuma I cutan zata iya kama ka yanxun kuma yanxun tasake ka.

Post a Comment

0 Comments