Ticker

6/recent/ticker-posts

Kaman Yadda Ake Nuna Cewa Dj Abba , Morell , Deezell , Kheengz , BOC Madaki , ClassiQ Mawakan Arewa Ne Shima Haka. Badman Binladin Mawakin Arewa NE


Kaman Yadda Ake Nuna Cewa Dj Abba , Morell , Deezell , Kheengz , BOC Madaki , ClassiQ Mawakan Arewa Ne Shima Haka. Badman Binladin Mawakin Arewa NE.

A Gaskiya soda yawa muna hada entertainment wani mawaki yagi ma ko wanne ne yafi burgeka bamusa Badman Binladin ko meyasa oho.

Idan kuka duba Badman Binladin yayi abunda a Arewa babu Wanda yayi Wanda zuwa lokaci daya aka sanshi, Badman Binladin mawaki ne wanda Maza da Mata ke sonshi Wanda yana burge jamaa.

Abunda yasa wasu suke share shi shine bayan yayi kwana biyu baiyin waka yayi shiru totally kawai sai kaga kowa ya manta da shi.

Wanda Badman Binladin yayi wakokinda sunyi dadi wand har gobe jamaa suna jinsu har yanxun ma akwai new latest wainda yayi Jamaa ku je ta Google kuyi search zaku samesu.

Shin meyasa ake sa sauran mawakan Arewa barda shi.

Toh kasan duk lokcinda Mutum yake lokaci ko kuma yana sakin wakoki masu Dadi to dole adinga amfani da shi don lokacin shine maiyi,kusan sauran mawakan duk rappers ne daddeku ne masuyin rege da singing wanda koma waye yaji wakqn Badman Binladin yasan gayen ya iya waka sosai.

Kuma ga shawara ga sauran mawakan Arewa,a duk lokacinda katashi kanason yin suna bawai iya wakan ka zata sa ajika bah kafara da rokan ubanjigi sanna saika dage wajen cewa wakan ka tayi dadi sannan Indai wakan ka ta hadu to kagama da gida wato Area ko unguwan dake ke ka tabbatar da anayinka saboda nanne farkon wajenda idan suna yinka hakika duk inda sukaga ana lissafin mawaka sai sunsa Ka saboda Kai Nasu ne.

Karka nemi sama don yafi karfinka Koda kudinka sannan kanemi Support din wani Babban mawaki na garinku kona unguwanku Shima nan dole zai taimake ka sodaya wa saikaga mawaki nasaka wani suna ko Dadi  babu kasami suna mai dadi Kodan idan zaayi search naka ah duniya ko social media naka zaa ganka.

Sannan ka tabbatar dakana da Social media kaman su Facebook, Watsapp, Twitter, Instagram nanma zai taimake ka wajen samun wasu jamaan wainda bama sa kusa daki wani ma kasar waje yake anan ne zaka dinga sa link din wakan ka don subi suyi downloading.

Sannan kayi promoting din wakokinka ah website kaman namu www.arewatopmuaic.com don yana gizanmu ba karamar waje bane don zamu baka 99% na taimako wajen sharing din aikinka ah fadin duniya.

Post a Comment

0 Comments