Kaman yadda take bayani tace kimanin wata 18 kenan,shi mijinta ya biyota ta DM misalin karfe 7am da safe Ranar Asabar gashi nan yanxun ya aureta.
Daace haka Yan matan zasu dinga ba mazan daman da yanxun dayawa wasu sun auresu.
Amman Koda yake wasuma samarin ma mayaudara ne,idan wata an yaudareta kaga bazataji Dadi bah shiyasa basu ba wasu mazan damaba.
Amman sodayawa duk macen dataga tanada followers ah Twitter ko Instagram zata ga kaman tawuce da ajin wani namiji,wasu mazan Koda sunzo suna saka kaya masu kyau bashi yasa sunada kudi bah.
Sukanyi kurum don sudinga burge mutane da yaudaran Yan mata,Ina bah Mata Shawara idan kinsami Namiji Wanda da gaske yakeyi kiyi Hakuri kawai ki aureshi wannan Shawara ce.
0 Comments