Wato ah gaskiyan magana akwai hanyoyi da yawa Wanda zaisa Budurwanka tasoka ko wacca kake so baka fada Mata bah idan kayi zata soka.
Wato dayawa ah wannan zamanin maza muna dayawan yinma yan matanmu karya Wanda baikamata anayi bah,itakuma mace hakika batason taga masoyinta namata karya don zata dinga ganin kaman bayan sonta ne alhalin yana sonta.
Wato munzo da misalai dayawa Wanda zasu tabbatar munada akwai hanyoyi Wanda idan kabi zaka mallake zuciyan mace.
Na Farko Shine Addua.
Idan kaji wannan kasan me ake Magana farkon abunda zai taimake ka ka yawaita adduoi saboda ba abunda yakai Addua ah wannan halin.
Yayinda kana yawaita Addua kasamu kabi wain nan hanyoyin.
Na Biyu Ya Waita Yin Mata Magana Mai Dadi Ba Tilas Tawa.
Kowa dai yasan meye Mace,mace hakika tanaso adinga tarairayawa kaman jariri sai kuma Ana Hakuri dasu alokacinda kuke tare daita idan kana Mata raha,dariya,barkwanci,wassanni,labari mai Dadi dasaura su dole mace ta dinga kasancewa Mai son zama tare dakai aduk lokacinda kazo wajenta.
Na Uku Yawaita Kiranta Da Sweetie,Horny,Abun Kauna,Zuciya Da Sauransu.
Duk lokacinda Namiji da Mace suke Soyayya Babu Kiran juna da Sweetie hakika wannan wakyar muce Mai Soyayya Amman dai kasani cewa Mata nasan Namiji Mai nuna musu cewa I Love You,I Miss You da Sauransu Koda daace sunsan karya hakeyi dole zataji Dadi ah zuciyanta.
Na Hudu Kiranta Ah Waya , Text Ko Letter.
A duk lokacinda yarinya tasan da gaske sonta kakeyi idan kakirata zata yi maza ta dauka Koda lokacin kuka rabu don tayi fira dakai,amman shi kuma letter yanada amfani sosai don duk lokacinda kabata letter a lokacin zata kosa takoma gida domin taga abunda karubuta akanta.
Na Biyar Bata Kyuta Da Kyautata Mata.
Wato shi bada kyauta nada amfani bawai kawai don muna Soyayya bazata ci wani Abu daga haninka bah karya ne dole ka kasance Mai Bata mamaki wajen kawo Mata kyaututtuka da batayi tsammani bah da kuma kyautata Mata wajen misali kaman zaayi bikin kawarta kayi Mata anko idan da hali Amman ba dole bane.
Wannan shine shawaran namu .
Arewatopmusic Hausa News.
0 Comments