Ticker

6/recent/ticker-posts

Bayani Da Shawara Da Dj Ab Yayi Akan Zagin Shugabanni.



Sodayawa zage zagen Shugabanni yayi yawa akasannan saimu duba jamaa sudaina don baabu bane Mai kyau.

Mawakinnan na Arewa wato DJ AB yafito yayi bayani harda bara Shawara da jamaa su gyara sudaina zage zagen shuwagabanni.

Yana cewa shi bawai yanason yafa siyasa band Amman gaskiya zai Fadi kuma as a Muslim ba dai dai bane ka zagi ko tozarci ga shuwagabanni yakamata kamusu Addua.





Kuma abunda yafadi gaskiya ne saboda sodayawa malamai namagana akan zage zagen shuwagabanni baida Kyau sai jamaa ah gyara .


Post a Comment

0 Comments