More Boy Family Speech:
Asslamu alaikum...
Pls and pls Yan uwa Baki daya kanina wato Aliyu hydar wanda kukafi saninshi da *More Boy* yana neman Addu' ar ku sakamakon suspect nashi da Doctors suke na Ciwon *Covid 19* pls help u Du'a
More Boy: Sorry pls Mutanee sunata kira phone nashi pls nd pls wayanshi Baya hanunshi pls bashi ke Amfani da wayan Ba please
0 Comments