MAREWATOPMUSIC BLOG: Assalamu Alaikum barkanmu da warka munatare da AREWATOPMUSIC BLOG DA TAFEEDA AKA MORE BOY Sannunka barka da warhaka
Mor Boy : W alaikummusalm
AREWATOPMUSIC BLOG: Da farko kafin muyi nisa yakamata kafada mana sunanka,garinka,aikinka da sauran abubuwa
More Boy : Dafarko sunana Aliyu ahmad tafeeda ammah anfi sanina da more_boy inah garin bauchi yakubu wanka street sana a nah bussiness nayi makaranta nah tundaga primary zuwa developma a bauchi
AREWATOPMUSI BLOG: Toh,More boy Mundai San Kai babban artist ne ah Bauchi shin wani irin aiki kayi ne harka Kai matsayinka ah yanxunma
More Boy : A gaskiya mun wahala a hidiman sosai seh daga baya kuma abubuwa suka fara samun sauki masu ft sauraron wakokina sunce abun dayasa suke yawan jin wakokina saboda abubuwan danake fada a ciki yana burgesu sosai
MoreBoy : Kuma tunda nasake album dina abubuwa suka fara zamamun normal don akwai wani wakana mai suna iyawa ne mutanee suna jinshi sosai
AREWATOPMUSIC BLOG: Gaskiya wannan Abun alfarine
AREWATOPMUSIC BLOG: Amma nasan dole kanada group kuma akwai masu taimaka ma
More Boy : Ehh inada creaw sunanta y_m_g wato yara manyan gobe kuma suma suna kokari wajan suga nasamu cigaba gaskiya
AREWATOPMUSIC BLOG: Mukanmu munsan katabayin Album Ba Fashi kuma har kayi featuring din Boc Madaki,Mickey de viper shinalokacin yayi ma wahala waka dasu
More Boy : Ehh gaskiya nadansha wahala baranma tah wajen boc mdaki don kafin ya daura aikin yadan bata lokaci
AREWATOPMUSICBLOG: Gaskiya ne
AREWATOPMUSIC BLOG: Shin wannan Harkan kana samu da ita
More Boy : Ehh muna dan samu gaskiya ammah bah sosai bah
Mor Boy : Dan haryanxu bah a fara kiranmu show nesa bah sedai nayi show a state uku
AREWATOPMUSI BLOG: Amma zaka iya fada muna State din da wurin
MoreBoy : Ehh nayi show a jos shandam local govmnt da kuma kaduna kufaina road seh gombe abmar road
More Boy : Sekuma a cikin garinmu da sauran local government
AREWATOPMUSIC BLOG: Gaskiya wannan yanuna kafiwasu muna rappers kasan akwai Rappers akwai muna rappersB
More boy : Ehh hakanee kowa da irin aikinshi gaskiya, Kuma akwai kalu bale dayawa damuke fuskanta a yanzu
AREWATOPMUSIC BLOG: Daman Saida hakuri,Amma shin akwai Video daka tabayi Kuma wani site kake sawa don masoyanka sudinga bobiyan suna download dinshi
More Boy : Hakanee seda hakuri kuma muna kai,Ehh akwai vedio guda daya dana tabayi nah wakana ba fashi,kuma ina promote wakokina a blogs arewatopmusic.com a koo yaushe duk wakokina suna wannan blogs din
AREWATOPMUSIC BLOG: To dai masoyan More boy idan kunasan wakokinshi kudinga zuwa Kai tsaye arewatopmusic.com
AREWATOPMUSIC BLOG: To Amma nasan ba duka masoyanka suka sanka ah fuska bah Amma ta wani account kake amfani dashi don sudinga ziyartarka kuna gaisawa da shawarwari kaman watsapp,facebook,instargram,twitter da sairansu
More Boy : Too kamar Facebook Instagram,Ina ammafani da Itz more_boy tafeeda
More Boy : Akwai sabon a accnt dina a Facebook more_boy lyrical babu wani sauki
AREWATOPMUSIC BLOG: Toh Amma wani shawara zaka bama upcoming artist dama manyan artist ne
More Boy : Too kaman kanan artist namu a gaskiya suna da matsala kuma sesun gyara dole in suna so abun yatafi musu inda suke so
More Boy : Wasu sunada hassada dakuma duba nasama dasu inkana duba nasama dakai shi kasan yaya akayi yaxama haka baka saniba too shima inda yana duba nasama dashi bade kai haka bah
More Boy : Yawan kushe wanda yafika koo zaginshi
Mor Boy : Yanxu misali ai mutum daya de iya sah mutane goma su soh abu kuma ya sasu suki dalili shine misali kuna zaunee cikin mutane abokinka yayi waka ya turama sekace aa kunji wata sabuwar wakan wane tayi dadi sosai sekaga kowa yace yayi ammah inka kushe seh kowa mah yakushe
More Boy : Saboda haka ina mai bamu shawari dukanmu damu hada kai mutaimaki juna
More Boy : Sukuma nasama damu allah yabasu ikon taimaka wah nakasa dashi
More Boy : Dan wani nasan taimakon ammah wani Luokacin seta hanashi
AREWATOPMUSIC BLOG: Muna godiya da wannnan shawaran daka bada anan ne mukazo karshen Interview din muna godiya
Mor Boy : Nima haka allah kara daukaka wannan blogs mai suna arewatopmusic.com
Sai anijma
Thanks You.
0 Comments