Sabon kundin Album Haseena Na wakokin hamisu breaker kenan mai suna ” Haseena ” wanda kuka dade kuna jira mu dorashi nasan wasunku sun samu nasu tuntuni domin album din ya jima da fitowa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Haseena sanyin idaniyatace a haka zaku barmu
– Tunda dai santa na cikin rai tilas a tsangwamemu
– Karki damu haseena
– Tunda dai ni na gasgataki
– Masoyiyata kina inane ga wani dan misali
– Akanki nazo da baitukan so zanwarwara ta kulli
Ga Sunan Ajere.
Abar Yabo
Download Music
Abincin Ruhi
Download Music
Haseena
Download Music
Cikar Buri
Download Music
0 Comments